--
Aikin NPC: Yadda Zaku Duba Matsayin Aikace-aikacenku Wato Application Status " Pending ko Approved"

Aikin NPC: Yadda Zaku Duba Matsayin Aikace-aikacenku Wato Application Status " Pending ko Approved"


Aikin NPC: Yadda Zaku Duba Matsayin Aikace-aikacenku Wato Application Status " Pending ko Approved"

Hukumar NPC wato National population commission NPC sun fara fitarda shortlist na mutanenda suka samu gurbin aikin ƙidaya zuwa mataki na gaba, inba a mantaba a kwanakin bayane dai hukumar ta buɗe shafin ɗiban ma aikata na wucin gadi wanda zasuyi aikin ƙidaya na shekarar dubu biyu da ashirin da uku wato 2023.

Yau zamu kawo maku yadda ake duba matsaya na aikin National population commission NPC wato Application Status " Pending or Approved" kamar yadda muka zayyana a sama dubban yan Najeriya ne suka cike aikin Kidaya na Kasa inda a yanzu haka an fara fitarda wadanda sukayi nasara a tsarin Adhoc mai taken Facilitators su kuma Enumerators na zuwa gaba za'a fara fitarda sunayensu ku biyomu domin dubawa

1. Step 1: Shiga shafin yanar gizo-gizo kamar haka: https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/

2. Step 2: Latsa inda aka rubuta "Application Status"

3. Step 3: Shigarda bayanai kamar haka "Enter Your Application Code" ko ka saka "NIN Number" 

4. Step 4: Latsa "PROCEED" yakin ka jira zuwa wasu yan sakanni

5. Step 5: Duba inda aka rubuta Application Status shin "Pending ko Approved" idan approved ne zaka iya saka bayanan bankin ka kamar yadda suka bayyana



Mun gode da kasancewa tare damu

0 Response to "Aikin NPC: Yadda Zaku Duba Matsayin Aikace-aikacenku Wato Application Status " Pending ko Approved""

Post a Comment

Tell us what you think about this article?