Za'a dauki Sabbin Ma'aikata a Hukumar Tsaro ta Nigeria Security & Civil Defence Corps {NSCDC}
Wednesday, 7 December 2022
Comment
Hukumar tsaron farin kaya ta najeriya, Nscdc zata bude yanar gizon daukar ma'aikata ranar litinin 12/12/2022 wanda suka da sha'awa zasu iya shiga yanar gizon dake kasa yanar gizon sati biyu zata kasance a bude yana da kyau masu bukata suyi kokarin cikawa da zarar ta fara aiki,mutane dubu biyar 5,000 ne gwamnatin tarayya ta bayar da umarni a dauka domin shiga aikin hukumar tsaron farin kaya ta najeriya NSCDC.
APPLY NOW:https://www.cdcfib.career/
0 Response to "Za'a dauki Sabbin Ma'aikata a Hukumar Tsaro ta Nigeria Security & Civil Defence Corps {NSCDC} "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?