Yanzu yanzu: Ancigaba da Ruwan kudi ga wadanda suka cike Shirin (NG- CARES)
Tuesday, 13 December 2022
Comment
Gwamnatin Jihar kaduna ta fara raba tallafin shirin ng-cares na karkashin shirin Bankin duniya da gwamnatin tarayya ta yi wa ‘NG CARES wanda aka kera a matsayin ‘Kad-cares’ ga masu cin gajiyar shirin.
A yau talata aka fara sakin kudaden ga wanda suka bi hanyoyin da aka gindaya a shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin sun hada da kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda COVID-19 tayi wa kasuwancin su ila .an saka kudin ne acikin asusun masu cin gajiyar shirin.
wadanda suka ci gajiyar shirin za su samu tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’insu tsakanin N150,000 zuwa N100,000.
Ga wanda baa Kira su ba suyi hakuri da yardar Allah zaa cigaba da Kiran mutane kashi na biyun Shirin zai cigaba nan bada jimawa ba .
©️ Ahmed El-rufai Idris
Ng-cares Programmes Enumeration Bio Exam 🌐
0 Response to "Yanzu yanzu: Ancigaba da Ruwan kudi ga wadanda suka cike Shirin (NG- CARES)"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?