Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike
Monday, 5 December 2022
Comment
Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunaka idan ka cike
Sojojin ruwan Najeriya sun fitar da sunan wad'an da sukayi nasara,
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara 2022.
Jerin ya ƙunshi sunan duk jihohin 36 da suka nema kuma suna cikin waɗanda suka yi sa'a da suka wuce
Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya za ta fitar da gwajin daga ranar 5 ga Disamba, 2022 zuwa 18 ga Disamba, 2022.
Domin Dubawa Latsa nan: https://www.joinnigeriannavy.com/successful-candidates/
0 Response to "Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy) Duba sunanka idan ka cike"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?