--
Anfara daukar sabbin Ma'aikata a Shafin Internet na Bz News 24/7 ga wadanda suke da kwarewa ta Sana'ar Blogging suna iya nema yanzu yanzu

Anfara daukar sabbin Ma'aikata a Shafin Internet na Bz News 24/7 ga wadanda suke da kwarewa ta Sana'ar Blogging suna iya nema yanzu yanzu


Gurbin Aiki a Shafin Bz News 24/7


Sabuwar dama ga masu cikakken Lokacin zama a Online A Social Media ta Samun kudi da sana'ar Bloggin Karkashin Shafin Bz News 24/7,  


Kamfanin BZ GLOBAL SERVICES ya Shirya tsaf domin tsamarwa da matasan dake da cikakkiyar dama da sha'awar fara sana'ar Blogging, domin samun kudi da Kamafanin Google Adsense.



Mun fara daukar ma'akatan da zasu tayamu aiki a Site Dinmu na bzglobalservice.com.ng 


Zamu daukeka Aiki Mu bude maka Website kayi aiki na saka Labarai a Shafin sannan Kayi Share A Facebook Page, Facebook Groups,  WhatsApp Groups da Telegram Group, 


Mukuma Muna Biyanka Batare da Wata Matsalaba,  Idan Ka Shirya Kayi maza maza yanzu kayi magana da CEO ta WhatsApp: https://wa.me/message/3AJTMFDTM5SQA1 Domin Farawa Yanzu Yanzu idan ka cike Sharudda.



Abubuwan da ake da buqata ka mallaka kafin farawa: dole sai kanada Facebook Page,  da Groups A Facebook Koba Naka Baneba, WhatsApp Group, da Telegram, 



Kuna iya duba Kalar Site Din Da muke budewa Sune Wadan nan👇


https://sports.bzglobalservice.com.ng/


https://update.bzglobalservice.com.ng/


https://empowerment.bzglobalservice.com.ng/


https://englishnews.bzglobalservice.com.ng/


https://hausaupdate.bzglobalservice.com.ng/


https://kannywoodnews.bzglobalservice.com.ng/


https://newsonly.bzglobalservice.com.ng/


Kuyi share Dan Allah ga 'Yanuwa da Abokan Arziki Domin Su shiga Tsarin nan Su Amfana!!!



©️ Bz News 24/7 Team!

0 Response to "Anfara daukar sabbin Ma'aikata a Shafin Internet na Bz News 24/7 ga wadanda suke da kwarewa ta Sana'ar Blogging suna iya nema yanzu yanzu"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?