Masu Takardar SSCE, OND, HND, NCE, Degree, Master Degree Ana Ci gana da Cike NITDA 2023 Shirin Koyar da Tsaro ta Intanet ga Daliban Najeriya Wato "NITDA 2023 Cybersecurity Training Programme for Nigerian Students"
Thursday, 27 October 2022
Comment

NITDA na gayyatar 'yan Najeriya waɗanda ke da sha'awar shiga cikin Shirin NITDA 2023 Cybersecurity Training Programme for Nigerian Students wato NITDA 2023 Shirin Koyar da Tsaro ta Intanet ga Daliban Najeriya. Horon yana da nufin wayar da kan jama'a game da tsaro ta Intanet da kuma haɗin gwiwa tare da kamfanin Cisco don horar da 'yan Najeriya domin su kasance masu aminci da kariya yayin da suke amfani ko cikin ingizon yanar gizo-gizo.
Abubuwan bukatu don cancantar Shiga Shirin Koyar da Tsaro ta Intanet na NITDA
Dole ne ka kasance Dan Najeriya
Ka kasance kana da takardar SSCE, OND, HND, NCE, Degree, Master Degree
Ranar rufe gurbin Oktoba 28, 2022
Yadda Zaku Cike
Idan kana da bukatar shiga cikin shirin NITDA 2023 Shirin Koyar da Tsaro ta Intanet ga Daliban Najeriya kayi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa:
Kushiga Shafinmu Na WhatsApp Domin Samun Sabbin Labarai Akoda Yaushe: https://chat.whatsapp.com/EBG9hKT0pZGJ4JiBQDTluQ
Ku sauke Manhajar Application na Wayar Hannu:https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news
0 Response to "Masu Takardar SSCE, OND, HND, NCE, Degree, Master Degree Ana Ci gana da Cike NITDA 2023 Shirin Koyar da Tsaro ta Intanet ga Daliban Najeriya Wato "NITDA 2023 Cybersecurity Training Programme for Nigerian Students""
Post a Comment
Tell us what you think about this article?