
Duk wanda ya samu Failed Disbursement na Nirsal a Shekarar 2019-2020 da 2021 Nirsal Subayar da Sanarwa ta Qarshe akan Yadda Zaku Samu Kudinku!
Thursday, 21 July 2022
Comment
Wadanda suka samu Approved a 2019/2020/2021/ kuma ba'abiyasu ba
DUK Wanda Yasan ya samu Approved a chan baya ba'a biya shiba to ya sani cewa matsalar account din sane.
Idan Yana bukitar karbar Rancen shi to ya zama dole ya Maida account dinsa tier 3
Kasani cewa Koda account Dinka Yana tier 2 Shima baza samu kudin kaba
Yawanchi alumma suna amfani da tier 1 ne
Dan haka nirsal suna Mai baka shawara kafin daya ga watan august ka hanzarta gyara Asusun ka na banki
Allah yasa mudace
0 Response to "Duk wanda ya samu Failed Disbursement na Nirsal a Shekarar 2019-2020 da 2021 Nirsal Subayar da Sanarwa ta Qarshe akan Yadda Zaku Samu Kudinku!"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?