
Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM π) Duba yadda zakuyi Rijister Anan
NG-CARES PROGRAM π
©Ahmed El-rufai Idris
Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.
Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da Ζ΄an kasuwa wanda suke da ragistar CAC za a ba su kyautar naira miliyan daya zuwa sama
Enumerators sun fara karbar bayanai na masu cin gajiyar shirin a wasu jahohin kamar yadda akayi na RRR.har yanxu portal na cika ng-cares a bude yake a wasu jihohi.
Note: idan kacika a state biyu automatically zasuyi declined na form naka.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum
I wish you all the best
ReplyDeleteKuyi Mana Comment Ku Bayyana Mana Ra'ayinku
ReplyDelete