
Rikici Na Neman Ɓarkewa Tsakanin Sojoji Da Ƴan KAROTA a Kano
Thursday, 30 June 2022
Comment
YANZU-YANZU: Rikici Na Neman Ɓarkewa Tsakanin Sojoji Da Ƴan KAROTA a Kano
Gadar Ƙofar Nassarawa ta cunkushe inda aka samu 'Go-Slow' sama da ƙasa sakamakon rashin jituwa da ake zargin ta faru tsakanin ƴan KAROTA da Sojoji.
Tuni dai wajen ya hargitse, inda aka gindaya motar Sojoji a ofishin KAROTA na Gadar Ƙofar Nasaarawa.
Majiya: IDON MIKIYA
0 Response to "Rikici Na Neman Ɓarkewa Tsakanin Sojoji Da Ƴan KAROTA a Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?