--
Yanzu yanzu Sanarwa tazo daga Nirsal Microfinance Bank Ga Masu Neman Rancen Gwamnatin Tarayya Na N1,000,000 Zuwa N3,000,000

Yanzu yanzu Sanarwa tazo daga Nirsal Microfinance Bank Ga Masu Neman Rancen Gwamnatin Tarayya Na N1,000,000 Zuwa N3,000,000


Nirsal Microfinance bank suna cigaba da tunatar da jama'a cewa har yanzu neman rancen kudi na gwamnatin tarayya milliyan uku zuwa daya yana bude, kada ku bayar da kudin daya wuce Naira dubu goma sha 15 idan zaayi muku rijista. 

Kamar yadda Sanarwar tazo a Harshen Turanci Gata Nan A Kasa Cikin Hoto


Mai sha'awar neman rancen yayi magana ta WhatsApp 09063570041.

1 Response to "Yanzu yanzu Sanarwa tazo daga Nirsal Microfinance Bank Ga Masu Neman Rancen Gwamnatin Tarayya Na N1,000,000 Zuwa N3,000,000 "

  1. Wannan tsari na yaudarane saboda mutane da yawa sun cika wannan tsari Kuma sun kai matakin da ake bukata Amma har yanzu Babu labarin komai Ina shawarta Yan uwana talakawa dasu guji shiga wannan tsari Kuma wallahi idan bakaji shawartaba wallahi Sai kadawo dakasani idan kunne yaji.......

    ReplyDelete

Tell us what you think about this article?