Yanzu yanzu: ana turawa wadanda suka cike NYIF wannan Sakon ta waya da Email Idan kasan kayi Training Duba yanzu
Wednesday, 11 May 2022
Comment
Bayan daukar tsawon lokaci ana jiran biyan kudi daga Gwamnatin tarayya game da Bashin N250,000 da gwamnati ta ware domin bawa matasan Najeriya ta Hanyar Hukumar dake kula da Harkokin Wasanni da matasa ta Kasa,
Daga baya dai ansamu matsayar cewa Bankuna Uku Zasu bayar da Kudin ga dukkan matasan da sukayi nassarar samun Lamunin kuma sukayi training Cikin Nassara!
Ahalin yanzu anfara turawa mutane wannan sakon da kuke gani cikin hotunan dake kasa, daga zarar kaga wannan sakon ka Garzaya Branch Din Bankin Da Suka Turo Maka Domin Samun Karin Bayani Allah Ya Bamu Sa'a
https://www.bzglobalservice.com.ng/2021/10/just-fews-persons-selected-for.html?m=1
0 Response to "Yanzu yanzu: ana turawa wadanda suka cike NYIF wannan Sakon ta waya da Email Idan kasan kayi Training Duba yanzu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?