
Jamiyyar NNPP ta kwankwaso mai kayan marmari na ci gaba da kwashe 'ya 'yan jam'iyar APC da PDP.
Saturday, 7 May 2022
1 Comment
'ya 'yan jam'iyar APC da PDP.
Daga karamar hukumar Nasara tuni Sanata Dr Rufai Hanga yayiwa wasu jigogin siyasar APC da PDP wankan karbar shahadar tafiyar ta NNPP Kwankwasiyya.
📷Moh'd RH
Usmanmusa1826
ReplyDelete