--
Yanda Yan bindiga Sukazo har Gida Suka harbe Matata da Dan'uwa na

Yanda Yan bindiga Sukazo har Gida Suka harbe Matata da Dan'uwa na

 Innalillahi wainna ilaihirrajuun 




Yan bindiga sunzo har gidana sun harbe matata da Dan'uwa na,


Al'amura naci gaba da qara taazzara a jihar Sokoto inda har yanzu ake cigaba da kara samun kashe-kashen mutanen da basu jiba kuma basu gani ba kamar yanda zakuji cikin zantawar da akayi da Wannan bawan Allah Wanda ib'tila'in kashe masa mata da Dan'uwa yake bayani,


Fatan mu dai Allah yakawo mana zaman lafiya a wannan jiha tamu da sauran kasashen musulmi baki daya


Wadanda wannan ib'tila'i ya rutsa dasu Allah yasa yazama kaffara garesu wadanda kuma suka rigamu gidan gaskiya Allah yajikan su yayi musu rahama ya kyautata tamu bayan tasu


Ga link din Videon domin Kallo👇

https://youtu.be/uQ8GwGtTphM


0 Response to "Yanda Yan bindiga Sukazo har Gida Suka harbe Matata da Dan'uwa na"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?