[Sautin Murya] yadda yan bindiga sunka tursasa wani yayi lalata da mahaifiyarsa- Sheikh Bello Yabo
A jiya assabar wajen karatun as Sheikh bello yabo sokoto yace wallahi duk yadda yake son ya daina maganganun nan bai iya yawa.
Malam ya bada labarin yadda anka yi garkuwa da magidanci da matarsa da ‘ya’yansu suna bisa hanyar tafiya ankayi cikin daji da su, sai yan bindiga suka tambayi magidanci wannan ya kake dasu yayi bayyanin cewa wannan matata ce wannan ƴaƴana ne wannan shine babban ɗa na.
Sai ƴan bindiga sunka cewa matar mun baki zabi biyu ko ki kwana da ɗanki ma’ana tayi lalata da shi ko a dadatasa hannuwan mijinta biyu?
Matar sai ta fashe da kuka sai sun kace babu Maganar kuka dole ki zabi daya tayi gamasu da Allah sunkace lallai dole sai ke zabi daya.
Ta dauki ɗanta ya kwana da ita yafi mata sauki da a datse hannun mijinta,to bashi a abin ciwo ba, a gaban saura ƴaƴansu da mijin ɗan ya kwana da mahaifiyarsa.
Kuma bashi a da ciwo ba sai da anka biya kudi sa’a nan anka sako su.
Ga sautin murya nan ku saurara kuji.
0 Response to "[Sautin Murya] yadda yan bindiga sunka tursasa wani yayi lalata da mahaifiyarsa- Sheikh Bello Yabo"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?