[Martani]:-Yanzu-Yanzu Aka Saki Cikakken Bidiyon Yanda Pantami Sukayi Sallar Nafila.
Sunday, 20 March 2022
Comment
Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Tsira da Aminchi Sukara tabbata ga Manzon Tsira Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam),
Bayan haka:- Muna yiwa Allah madaukakin sarki godiya tare da jinjinawa cewa hakika babu abin bautawa da gaskiya sai Allah sannan mun sallama mun amince cewa Annabi Muhammad (s.w.a) daga Allah yake shine ya aiko shi,
Kamar yanda photuna suka zagaye duniya akan yanda akayi zargin rashin hada samu tsakanin Wasu manyan mutane da kuma babban malamin mu Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)
Cikin ikon Allah gaskiya ta bayyana Yan'uwa kuyi duba zuwaga Wannan Videon Domin Kuga Gaskiyar Lamari,
Shin dagaske Sallar Nafila ce ko Sallar Farilla👇
0 Response to "[Martani]:-Yanzu-Yanzu Aka Saki Cikakken Bidiyon Yanda Pantami Sukayi Sallar Nafila."
Post a Comment
Tell us what you think about this article?