Ga wata sabuwa:- Ni Ummi rahab da lilin baba mun sanar wa al umma da ranar aurenmu…
Saturday, 19 March 2022
Comment
Jarumar kannywood Ummi rahab da fitac-cen mawakin zamani Lilin Baba sun sanar da ranar daurin auren su da kan su,
Fitac-ciyar matashiyar jarumar kannywood wacca aka sani da Ummi Rahab sun jima suna soyayya da fitacce kuma sanannen mawakin nan,
wato Lilin Baba, Lilin baba ya kasance babban mawaki ne a arewacin Nigeria
Ummi rahab ita ma din ta kasance jarumace a kannywood industry tun tana yar karamar yarinya ta fara fina finai
fatan da muke shine Allah ye kai mu ranar ye kuma basu zaman lafiya da zuriya me Albarka
ga videon da yake dauke da bayanan
0 Response to "Ga wata sabuwa:- Ni Ummi rahab da lilin baba mun sanar wa al umma da ranar aurenmu…"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?