[Bidiyo]:-Jaruman KannyWood Mata Da Allah Ya Albarkace Su
Saturday, 19 March 2022
Comment
Yau Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Wanda Suyi Aure Suna Zama Cikin Kwanciyar Hankali Da Rufin Asiri Kuma Allah Ya Albarkace Su Da Iyalai.
Cikin Jaruman Mata Dai Akwai Fati Ladan, Wacce Tayi Aure A Shekarar 2013, Wacce Ta Aure Shatima, Har Yanzun Tana Tare Da Maigidan Nata Da Kuma Yaransu Cikin Kwanciyar Hankali.
Akwai Su Safiya Musa, Zahra’u Shata, Muhibbat Abdulsalam, Dadai Sauransu. Ga Bidiyon Bayanin Da Mu Kawo Muku Na Jaruman Anan.
0 Response to "[Bidiyo]:-Jaruman KannyWood Mata Da Allah Ya Albarkace Su"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?