ALLAHU AKHBAR: Wani ya rasu yana tsaka da sujjada a Masallacin Annabi
Saturday, 19 March 2022
Comment
Rahotannin da ke shigo mana sun nuna cewa Wani bawan Allah ya rasu yana sallah a haramin madina bayan ya yi sujjuda
Lamarin ya faru ne yana Sallar Jumma’a A Haramin Madina a dai dai lokacin da yake Sujjada bai tashi ba Rai Yayi Halinsa.
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan Lamari.
Inda da dama suke yi Masa fatan shiga aljanna. Allah Ya Jikansa da Rahama.
Muma Allah Yasa Muyi Kyakyawan Karshe, Allah ya jikansa da rahma.
0 Response to "ALLAHU AKHBAR: Wani ya rasu yana tsaka da sujjada a Masallacin Annabi"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?