--
Wadanda Suka Bawa ©Ahmed El-rufai Idris bayanansu Akan Matsalar Covid-19 TCF Loan Suduba wannan Sakon Daya Fitar Yanzu

Wadanda Suka Bawa ©Ahmed El-rufai Idris bayanansu Akan Matsalar Covid-19 TCF Loan Suduba wannan Sakon Daya Fitar Yanzu


Amincin Allah ya cigaba da tabbata agare mu, ya hayyu ya qayyum Allah ka cigaba da karawa Annabin mu Daraja 💪 


amin🙏. 


Batun covi19 loan tcf masu matsala wanda muka karbe bayanin su shekaran jiya an kammala aikin,zamu kira duk wanda aka samu nasarar accept loan offer din sa da yardar Allah zamu tura mai ta WhatsApp don yaga aikin da akai mai. 



Abun daya fi dacewa ku sane an kammala aikin da kuka bayar nadawo da loan offer din ku, aikin ku yana kan hanyar zuwa CBN da yardar Allah nan bada jimawa ba zaa sakar wa kowa kudinsa zai shiga asusun ajiyar insha Allahu, ku tabbata asusun da kuka bamu ingantanci ne, idan kun san bai inganta ba ku ziyarci bankin ku mafi kusa daku ku inganta shi ta hanyar amfani da #NIMC da kuma NEPA BILL idan lokacin sakin kudin yayi zamu sanar daku idan akwai bukatar hakan. 


Idan kudin sun dora asusun ku mu cika alkawari don Allah don soyayyar da muke wa shugaban mu Annabin Rahama Annabin Ceto. 



Wanda yaga bamu kirasa ba toh gsky loan offer dinsa ba zata gyaro ba yayi reject dinta da kansa ko wata matsala da ban amma idan akan abun da muke magana ne an rigaya an yi nashi ya jira kiran waya ko wani lokaci.



Masu matsalar rancen agmiss loan nan da zuwa wani lokaci zamu zo gare ku don maganin matsalar ku saidai ku jira appoved haka zalika wanda suke da raayin yin rijista zan zo musu da hanya mafi sauki da zasu bi akan kudi 15k da yardar Allah. 


©Ahmed El-rufai Idris 

State Coordinator Zumunta Youth Awareness Forum.

0 Response to "Wadanda Suka Bawa ©Ahmed El-rufai Idris bayanansu Akan Matsalar Covid-19 TCF Loan Suduba wannan Sakon Daya Fitar Yanzu"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?