--
Sanarwar da Nirsal Suka Fitar ta tabbatar da cewa kowa zai samu Approved saidai jinkiri wadanda akayiwa Approved kuma zasu samu kudinsu Duba Sanarwar Anan

Sanarwar da Nirsal Suka Fitar ta tabbatar da cewa kowa zai samu Approved saidai jinkiri wadanda akayiwa Approved kuma zasu samu kudinsu Duba Sanarwar Anan

Kuma wasu daga cikin masu nema sun manta sun nemi rancen sama da NGN250,000 don haka idan kun san cewa asusun ku na dalibai ne gara ku je ku a inganta muku shi kafin a fara fitar da kudade.

©Ahmed El-rufai Idris

Related Posts

2 Responses to "Sanarwar da Nirsal Suka Fitar ta tabbatar da cewa kowa zai samu Approved saidai jinkiri wadanda akayiwa Approved kuma zasu samu kudinsu Duba Sanarwar Anan"

Tell us what you think about this article?