Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba, Ku Duba Wannan Sakon
Tuesday, 23 November 2021
Comment
Wanda mukai magana dasu jiya akan rashin biyan su da baayi ba, bisa dalili asusun ajiyar su karami ne,ko wani abu daban. har suka tura min da bayanin su, da suyi hakuri su Kara turo min da bayanin su ta wurin da suka tura min jiya, abubuwan nan, kada wani rubutu ya shiga tsakani.
BVN:
Phone:
Accnme:
Bname:Gtb.
Household:500k
Sme::::800k
Domin nima zan yi copy ne in hada in tura ma masu yin aikin.
Ga misali nan zanyi
BVN:22212115811
Phone:08053821093
Accnme:601913564
Bname:keystone
idan rancen ka household ne sai ka sanya yawan kudin da aka yi maka appoved idan sme ne shima haka zakayi gashi cin dai a farko kamar yadda na rubuta please a nutsu a duba idan baka turo min yadda nace ba gsky ba zan tura bayanin ka ba!!
Note.
Kada ya wuce 24hours.
Ka tabbatar asusun da zaka sanya zai iya daukar kudin please, ayi kokarin cika alkawari.
©Ahmed El-rufai Idris 🙋
0 Response to "Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba, Ku Duba Wannan Sakon"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?