Ga waɗanda suke da ra'ayin shiga cikin shirin tsarin AGSMEIS LOAN PROGRAM ana buƙatar su biya N10,000 domin samun horo (TRAINING) a cibiyar bayar da horo ta ( E D I CENTER ) yayin da zasu biya N5000 domin shigar da tsarin kasuwanci su ( BUSINESS PLAN )
Monday, 29 November 2021
Comment
Ga waɗanda suke da ra'ayin shiga cikin shirin tsarin AGSMEIS LOAN PROGRAM ana buƙatar su biya #10,000 domin samun horo (TRAINING) a cibiyar bayar da horo ta ( E D I CENTER ) yayin da zasu biya #5000 domin shigar da tsarin kasuwanci su ( BUSINESS PLAN )
Duk wanda ya tambayeka ka fiye da adadin abun da aka bayyana 15k ya zalinci ka saboda iya 15k gwamnatin tarayya ta yarda a karba wurin masu cin gajiyar shirin.
Wanda suke da raayi suke da hali zasu iya yin magana ta WhatsApp ko kira don yi musu rijista sai dai su jira appoved 09063570041.
Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS LOAN ) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi .AGSMEIS LOAN shiri ne da zai baka damar samun rance kudi up to 2.5 million.
©Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Ga waɗanda suke da ra'ayin shiga cikin shirin tsarin AGSMEIS LOAN PROGRAM ana buƙatar su biya N10,000 domin samun horo (TRAINING) a cibiyar bayar da horo ta ( E D I CENTER ) yayin da zasu biya N5000 domin shigar da tsarin kasuwanci su ( BUSINESS PLAN ) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?