Ana cigaba da turawa mutane kudaden da suka nema Na Non-interrest Nirsal Microfinance
Saturday, 13 November 2021
1 Comment
Ana cigaba da turawa mutane kudaden da suka nema Rance Na Non-interrest daga banking zuba hannun jari na Nirsal Microfinance wanda Gwamnatin tarayya ke bayarwa ga manya da kananan 'Yan Kasuwa,
Mutane da dama na samun sakon alert na banki wasu kai tsaye daga Nirsal Microfinance Wasu Kuma Daga Wajen Vendors Nasu, Amma Mafiya Akasari Suna Samune Daga Hannnun Vendors Allah Yasanyawa Abinda Aka Samu Albarka,
Allah Yasa Kowa yasamu" Acigaba Da Addu'a Insha Allahu Kowa Zai Dara Kuyi Share Please!!!
Pls help my family I want to do business 08032496684 toma jubril 1762855386 Polaris bank
ReplyDelete