--
Abubuwa masu Muhimmanci daya kamata kowa yasani Gameda da Tsarin bayar da Rancen {AGSMEIS LOAN} Musamman ga wadanda suka cike

Abubuwa masu Muhimmanci daya kamata kowa yasani Gameda da Tsarin bayar da Rancen {AGSMEIS LOAN} Musamman ga wadanda suka cike


Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS rance) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan masana'antu (SMEs) a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi .

A cikin shirin mai neman zai iya samun damar rancen kudi na tsawon lokaci na Naira miliyan uku ba tare da jingina a kashi 5% na Annum ba har zuwa 28 ga Fabrairu, 2022, sannan kashi 9% na kudin ruwa na sauran lokacin. mayar da rance yakan zo tare ne tsawan Watanni 12 kafin fara biyan kudin da aka baka. 


HANYON DA AKE BI DON NEMAN WANNAN RANCEN


Ina baku manta ba a watan 1/4/2021 aka ƙaddamar da sabowar yanar gizo na https://agsmeisapp.nmfb.com.ng ta Bankin Nirsal Microfinance Bank, masu nema za su iya rijista koda ƙaramar Wayar hannusu.


Mataki mafi mahimmanci kuma mafi tabbaci don samun rancen AGSMEIS shine yin rajista tare da Cibiyar Bunkasa Harkokin Kasuwanci ta Babban Banki ta CBN (EDI) a cikin Jiha. Sauran matakai za a iya kammala su ta hanyar taimako EDI.


Yin rijista don samun shirin rance na AGSMEIS, zaɓar EDI, kammala aikin da ake buƙata kuma ƙari masu sauƙi ne, yin cikakken bayani a cikin labarin da ke ƙasa:


Nirsal Microfinance bank sun kaddamar da sabon gidan yanar gizon neman wannan rance na agsmeis da bayanai biyan kudi ga wanda suke da sha'awar nema akan 15k. 


AGSMEIS kamar sauran shirye-shiryen CBN na Tsoma baki kamar COVID-19 Targetted Credit Facility, Nigeria Youth Investment (NYIF) da Anchor Borowers Program sun kasance hanya mafi sauki kuma mafi mahimmanci akan inganta masana'antar kanana, kanana da matsakaita a Najeriya ta hanyar rance. 


Masu sha'awar neman rancen nan zasu iya magana kai tsaye ta lambar waya 09063570041 ko WhatsApp Chat don yi musu rijista sai dai su jira amincewa kawai daga CBN akan farashin da gwamnatin tarayya ta ce a karba duba goma sha biyar (15000). 


©Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Abubuwa masu Muhimmanci daya kamata kowa yasani Gameda da Tsarin bayar da Rancen {AGSMEIS LOAN} Musamman ga wadanda suka cike"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?