
FMARD Sun Fara Biyan Manoman AFJP Kuɗinsu Duba yadda kudin suke shigowa
Friday, 1 October 2021
1 Comment
Alhamdulillah
Yanzu-Yanzu: Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya da ake kira FMARDPace sun fara turawa Manoman karkara Kuɗinda sukayi alkawari duba hotunan biyan a kasa.
Raayina shine dubu uku ko shida,ba abinda zaiyiwa manomi,tsakani da Allah,indai taimakon zaayi to ayi yadda zai ishi manomi disabilillahi.
ReplyDelete