Duk wata sainayi Gwajin Cutar (HIV) saboda mijina Mazinaci Ne -Matar aure tayi bayani mai Rikitarwa a Wannan Bidiyon
Sunday, 31 October 2021
1 Comment
A tashar yourtube mai suna Dcl hausa sun kawo wani bidiyo da wata mata da ke bayyanin irin yadda take samun mabiyanta suna kawo mata koke akan irin yadda suke shan shangama da tunzura da wulakanci da halin ko oho.
Zakuji irin yadda tayi bayyanin cewa wata tace tana neman asibiti da duk wata sai tace tayi gwaji hiv domin kuwa mai gidanta mazinaci ne ta fahimci wannan ga mijinta.
Akwai wata kuma da tayi mata bayyanin cewa mijinta idan za’a bincika yan matan unguwarsu da wuya a samu wadda basuyi lalata da tare ba.
A cikin wannan bidiyo zakuji abubuwan al’ajabi sosai a ciki irin yadda mazajensu ke musguna musu wajen ko oho da su kawai rayuwarsu suyi zina da matan waje.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku saurara.
Meyasa maza kawai kike magana Mata na wane ke madigo DA zina a gidan miji sau nawa mace kekawo Dan shege gidan aure
ReplyDelete