Miji ya kama matarsa tana turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Da Bidiyonta Tsirara Duba yadda abun ya faru
Wednesday, 1 September 2021
1 Comment
Kamar yadda jaridar daily ta ruwaito lamarin ya faru ne dazu da misalin karfe 10:00pm inda mijin ya dauki wayar matar tasa ya bude Whatsapp don ganin mutanen da take hulda da su inda ya gano dumbin hotuna da bidiyon batsa wadanda matar ta dauka ta turawa tsohon saurayinta.
Da aka tambayi mijin yanzu wane hukunci zai yanke a kan wannan lamari sai yace, zai yi tunani nan da zuwa wayewar gari.
Kunji fa nenene ra’ayinku shin me kuke tunanin zai biyo baya?
Ku bayyana mana Ra'ayinku A Gurin Comment Dakr Qasa
Wato wasu lokutan mata basuyiwa kansu adalchi wallahi ALLAH ya kyauta duniya tazo karshe
ReplyDelete