Hotuna sun bayyana yadda tsoho yayi wuff da Zukyekyiyar Budurwa Kalli Hotunan Anan
Munsamu rahoton cewa wani tsoho mai kimanin shekara 50 yayi wuff da wata tsaleliyar yarinya wacce bata wuce kimanin shekara 20 ba.
Bayan sake hotunan da yarinyar tayi zuwa yanzu sai yawo sukeyi lungu da sako.
Kamar yadda hausaguranty na ruwaito. Dama ankwana biyu ba’a samu babban topic a shafikan yada labarai na facebook saida wannan hotunan suka fito.
Inda hotunan suka ja hankalin mutane dayawa musamman ma yadda yarinyar ta rungume tsohon alama ta nuna Auren soyayya akayi domin dukkansu biyun suna son juna sosai a yadda alamu suka nuna.
Bayan mun wallafa wannan labari da safe sai yanzu misalin 11:50am yar gwagwarmaya nan matashiya a kafafen sada zumunta Fadila H Kurfi ta fito ta nuna cewa wannan Mahaifinta ne
“INA wanda ba sa son a zauna lafiya? To ga mijin ta nan kuma ga mahaifin ta nan. Kallo ɗaya jiya na yi musu nasan uba da ɗiya ne. Ubangiji Allah ya ba ku zaman lafiya ya ƙara ma Baban ki lafiya.
Ga abinda ta wallafa nan akasa
Ta tabbata dai daga karshe ba mijinta baneba ba, Mahaifinta ne kamar yadda wannan hotunan suka nuna
Allah ya Basu zaman lafiya Tare da angonta Shi kuma mahaifin nata Allah ya Qara masa tsawon rai da lafiya Ameen
0 Response to "Hotuna sun bayyana yadda tsoho yayi wuff da Zukyekyiyar Budurwa Kalli Hotunan Anan"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?