--
Idan kasan ka cike tallafin Gwamnatin Tarayya na Nigeria Youth investment Fund NYIF, Anturo maka wannan sakon kuwa Gmail Naka?

Idan kasan ka cike tallafin Gwamnatin Tarayya na Nigeria Youth investment Fund NYIF, Anturo maka wannan sakon kuwa Gmail Naka?



Ayau Litinin 30-8-2021 tsarin baiwa matsa rancen  kudi na NYIF sun fitar da sanarwar cigaba da tura sakon gayyatar waɗan da suka gama kammala cike bayanan su da ƙa,idoji zuwa Training wanda za,a gudanar dashi ata hanyar kallon Bidiyon koyan sana,a na tsawon wasu awonni a manhajar ta Youtube.


Gadukkan wanda yasan ya samu nasarar kammala cika dukka ƙa,idoji  dasuke buƙata na neman rancen wannan shiri saiya hanzarta rinka duba asusun ajiyar sa na Gmail akai-akai


Sa a annan sun ƙara da bayanin sanar da dukka al,ummah cewar ga dukkan wanda yasan yana cikin masu  nasara bayan cike atsarin toya kwantar da hankalin da zai iyasamu  zuwan sakon gayyatar daga yau zuwa duk sanda ya sauwaka.


Daure katura share dan sanar da sauran ƴan,uwa.


Ya Allah yabaiwa mai rabo sa,a


Source: Tauraruwar Hausa

0 Response to "Idan kasan ka cike tallafin Gwamnatin Tarayya na Nigeria Youth investment Fund NYIF, Anturo maka wannan sakon kuwa Gmail Naka?"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?