
Da duminsa: duk wanda yasan ya cike N-power Bacth C kuma yayi thumbprint ya duba wannan sakon yanzu
Friday, 27 August 2021
1 Comment
Wanda suka cike tsarin N-power C har sukayi thumbprint suyi maza-maza su duba dash board din su domin N-power sun aika da sunayen su wajajen da zasuyi aiki.
Daga: Ahmed El-rufa'i Idris
Wanda sukayi applying da ssce certificate hardasu ,saboda nayi thumbprint basuyi deployed nawa bah
ReplyDelete