Da Dumi-Dumi: Barayi Sun Kai Hari Banki, Sun Sheke Dan Jarida da Wasu Mutum 2
Thursday, 15 July 2021
Comment
Yana kan hanyarsa ta zuwa aiki ne sai kwatsam ya ci karo da lokacin da 'yan fashin ke barna kuma suka harbe shi.
Mai magana da yawun ‘yan sandan Ondo, ASP Tee-Leo Ikoro, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce nan ba da jimawa ba zai fitar da karin bayani kan lamarin.
Ku dakace mu don karin bayani...
Source: Legit.ng News
0 Response to " Da Dumi-Dumi: Barayi Sun Kai Hari Banki, Sun Sheke Dan Jarida da Wasu Mutum 2 "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?