--
Kasar Isra'ila ta tsorata bayan mai tsatstsauran ra'ayi a kasar Iran ya lashe zabe duba abinda tace>>>

Kasar Isra'ila ta tsorata bayan mai tsatstsauran ra'ayi a kasar Iran ya lashe zabe duba abinda tace>>>


Rahoton da Legit.ng Hausa ta nakalto daga BBC ya bayyana cewa, Isra’ila ta shiga damuwa kan zaben Ebrahim Raisi a matsayin sabon shugaban kasar Iran. 


Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Isra’ila, Lior Haiat, ya ce Mista Raisi shi ne shugaban kasar Iran mafi tsaurin ra’ayi da aka taba yi a tarihi. 


Ya yi gargadin cewa shugaban zai ci gaba da inganta ayyukan nukiliyar kasar Iran. 

0 Response to "Kasar Isra'ila ta tsorata bayan mai tsatstsauran ra'ayi a kasar Iran ya lashe zabe duba abinda tace>>>"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?