--
Gwamnati tayi magana muhimmiya gameda rufe Layukan waya a Najeriya Ranar 30 ga June Duba Abinda Tace>>>

Gwamnati tayi magana muhimmiya gameda rufe Layukan waya a Najeriya Ranar 30 ga June Duba Abinda Tace>>>


Gwamnatin tarayya ta kara baiwa wanda basu yi rijistar layinsu da NIN ba damar  daga nan zuwa 26 ga watan Yuli.


A baya dai an saka ranar 30 ga watan Yuni, watau gobe kenan a matsayin ranar da za’a kulle rijistar, amma saboda gwamnatin ta sake dagawa.


An sake daga warne bayan da masu ruwa da tsaki suka kokawa Gwamnati da cewa akwai mutane da yawa da har yanzu basu samu damar yin rijistar ba.


Sau kusan 7 kenan ana daga ranar kulle yin Rijistar.

0 Response to "Gwamnati tayi magana muhimmiya gameda rufe Layukan waya a Najeriya Ranar 30 ga June Duba Abinda Tace>>>"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?