--
Daki daki: Kalli yadda zaka duba sakamakon jarrabawar (JAMB) ta bana,  Dan Allah kutura zuwa Group Domin Sauran Dalibai su amfana>>>

Daki daki: Kalli yadda zaka duba sakamakon jarrabawar (JAMB) ta bana, Dan Allah kutura zuwa Group Domin Sauran Dalibai su amfana>>>


Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta saki sakamakon jarabawar UTME ta wannan shekarar.


Hukumar ta JAMB tace, daliban da suka rubuta jarabawar a cibiyoyi sama da 720 a shekarar 2021 zasu iya duba sakamakon su ta wayar hannu.


A zantawar sa da manema labarai mai magana da yawun hukumar ta JAMB Dr. Fabian Banjamin ya sanar da hakan a ranar Juma'a.


Fabian ya shawarci kowane dalibi da ya duba sakamakon sa ta hanyar tura UTMERESULUT zuwa 55019 ta hanyar wayar hannu domin samun lambar sirri da rijistar UTME ta hukumar.

0 Response to "Daki daki: Kalli yadda zaka duba sakamakon jarrabawar (JAMB) ta bana, Dan Allah kutura zuwa Group Domin Sauran Dalibai su amfana>>>"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?