--
Yanzu yanzu: Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sanar da ganin jinjirin
watan shawwal gobe Laraba ne Sallah,

Yanzu yanzu: Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sanar da ganin jinjirin watan shawwal gobe Laraba ne Sallah,


SANARWA !!!





Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA. Zai Gudanar Da Sallah Idi A Gidan Sa Dake Hanyar Gombe Zuwa Bauchi Da Misalin Karfe 9:30 Na Safe.





Allah yasa mun dace da dukkannin alkhairi dake wata Ramadan Albarkacin Manzon Allah S.A.W. Amiin









Source: Fityanul Islam Of Nigeria




0 Response to "Yanzu yanzu: Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sanar da ganin jinjirin watan shawwal gobe Laraba ne Sallah,"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?