--
Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Yadda Matasa suka banka wuta a kofar fadar
Sarkin Zurmi a jihar Zamfara,

Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Yadda Matasa suka banka wuta a kofar fadar Sarkin Zurmi a jihar Zamfara,


Fusatattun matasa sunyi zanga-zanga kan irinsu kisan awakin da yan bindiga ke musu a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara.





Wannan fushi ya kaisu ga banka wuta fadar Sarkin Zurmi.





Bidiyon da TVCNews ta samu ya nuna yana wasu matasa ke kona wasu sashen fadar.





Kawo yanzu, hukumar yan sanda da gwamnatin jihar basu magana kan lamarin ba.








Source: Legit




0 Response to "Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Yadda Matasa suka banka wuta a kofar fadar Sarkin Zurmi a jihar Zamfara,"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?