--
Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Jawabin Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu
Ado Bayero A Hawan Nassarawa a Gidan Gwamnatin Jiha

Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Jawabin Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero A Hawan Nassarawa a Gidan Gwamnatin Jiha


A yau Ne Aka Gudanar Da Hawan Nassarawa Wanda Daya Ne Daga Cikin Jerin Tagwayen Hawan Sallah Da Masarautar Kano Ke Gudanarwa Tsawon Tarihin Masarautar Ta Kano,













































































































Banama Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Jagoranci Wannan Hawa Inda Aka Dunguma Zuwa Fadar Gwamnatin Jihar Kano Kai Tsaye Kamar Yanda Wannan Bidiyon Dake Qasa Yake Nunawa





Ku Latsa Hoton Dake Qasa Domin Kallo Bidiyon Nasa:





https://youtu.be/aQoj-7qmGnQ





Source: Bz News 24/7




0 Response to "Yanzu yanzu: Kalli Bidiyon Jawabin Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero A Hawan Nassarawa a Gidan Gwamnatin Jiha"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?