--
Ministan Iran ya fasa zuwa Austria saboda ta ɗaga tutar Isra'ila

Ministan Iran ya fasa zuwa Austria saboda ta ɗaga tutar Isra'ila


Ma'aikatar harakokin wajen Austria ta ce ministan harakokin wajen Iran Javad Zarif ya fasa kai ziyara ƙasar bayan ta ɗaga tutar Isra'ila a Vienna.





Hukumomin Austria sun ɗaga tutar Isra'ila ne domin nuna goyon baya a rikicin da ta ke yi da Falasdinawa a Gaza.





Source BBC




0 Response to "Ministan Iran ya fasa zuwa Austria saboda ta ɗaga tutar Isra'ila"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?