
Hisbah ta kama saurayi mai shiga irin ta mata a jihar Kano
Saturday, 22 May 2021
Comment
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wani saurayi mai shagar mata.
Wanda aka kama mai suna Idris ya canja sunansa zuwa Aisha. Ana zargin cewa Idris maza-mata ne.
An kama shi cikin shiga irin ta mata sanye da tufafin mata.



0 Response to "Hisbah ta kama saurayi mai shiga irin ta mata a jihar Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?