
Yanzu yanzu: An ga watan Azumin Ramadan a Saudiyya,
Monday, 12 April 2021
Comment
Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa kasar Saudiyya ta sanar da ganin watan Ramadan a garin Tumair dake kasar.
Hakan na nufin gobe Talata, za ta zama 1 ga watan Ramadan, 1442.
0 Response to "Yanzu yanzu: An ga watan Azumin Ramadan a Saudiyya,"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?