
Yanzu-yanzu: Bayan nasara a zabe, Shugaban kasar Chadi, Idris Deby, ya mutu
Tuesday, 20 April 2021
Comment
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Chadi, Idris Deby, ya riga mu gidan gaskiya, bayan samun nasara a zaben kasar na cigaba da mulki.
Rahotanni sun nuna cewa Idris Deby ya mutu ne sakamakon harbin da akayi masa a faggen yaki.
0 Response to "Yanzu-yanzu: Bayan nasara a zabe, Shugaban kasar Chadi, Idris Deby, ya mutu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?