--
Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana dalilin dayasa
taki Fita waje Domin A duba lafiyarta,

Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana dalilin dayasa taki Fita waje Domin A duba lafiyarta,


Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana dalilin da yasa ta ki amincewa a fitar da ita kasar waje, ta zabi a duba ta a Asibiti me Zaman kansa a Abuja.





Me baiwa Shugaban kasa shawara akan harkokin Mata, Daji Sani ce ta Rubuta Litttafin inda kuma ta bayyana cewa daya daga cikin abinda ya dauki hankula akan matar Shugaban kasar shine maganar da ta yi kan inganta kiwon Lafiya.





Tace a 9 ga watan October na shekarar 2017 Hajiya A’isha Buhari ta yi magama kan yanda ta yi fama da rashin lafiya inda aka bata shawarar fita zuwa landan a dubata amma ta kiya.





Tace ta je Asibitin dake cikin fadar Shugaban kasar amma ta tarar baya aiki yanda ya kamata, dole ta nemi asibiti me zaman kansa aka dubata.


0 Response to "Matar Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta bayyana dalilin dayasa taki Fita waje Domin A duba lafiyarta,"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?