--
Karshen Duniya: Ankama Mahaifi Mai shekaru 49 yana lalata da 'Yar"sa Ya
Bayyana Dalili

Karshen Duniya: Ankama Mahaifi Mai shekaru 49 yana lalata da 'Yar"sa Ya Bayyana Dalili


Rundunar yansandan jihar Ogun ta kama wani magidanci xan shekara 49 mai suna Obong Williams Akpan bisa zargin yi wa diyarsa mai shekara 12 fyade sau da yawa.





Yansanda sun kama Akpan ne bayan diyarshi ta kai karar shi da kanta, a ofishin yansanda cewa mahaifinta yana lalata da ita tun tana shekara 5, kuma yanzu ba za ta iya jurewa ba.





Mahaifin yarinyar ya gaya wa yansanda lokacin amsa tambayoyi cewa yana lalata da diyarshi ne saboda mahaifiyarta ta fara tsufa kuma kyaunta ya dusashe.





Yayin tabbatar da lamarin, Kakakin rundunar yansandan jihar Ogun DSP Oyeyemi Abimbola, ta ce tuni aka mika binciken lamarin zuwa sashen yan sandan da ke kula da irin wadannan matsaloli da laifuka a cikin al'umma.





DAGA ISYAKU.COM





Barka Da Zuwa Bz News 24/7:





Shin Kana Buqatar Musanar Dakai Zafafan Labaran Abinda Ke Faruwa A Najeriya Dama Duniya Baki Daya Akida Yaushe?





Idan Kana Buqata Kasance Damu a Group Dinmu Na WhatsApp Ta Hanyar Shiga Yanzu👇
https://chat.whatsapp.com/Cl3ssMEUvovLoTJ3ReHz5D





Kasance Cikin Jerin Masu Tayamu Yada Wannan Shafin Kayi Copy Na Adreshin mu Ka yada ga Sauran Al-ummah ga Adreshin 👇
https://www.bzglobalservice.com.ng


0 Response to "Karshen Duniya: Ankama Mahaifi Mai shekaru 49 yana lalata da 'Yar"sa Ya Bayyana Dalili"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?