--
Kalli Hotunan Sabbin Baburan Da aka Rabawa 'Yan Karota A Jihar Kano,

Kalli Hotunan Sabbin Baburan Da aka Rabawa 'Yan Karota A Jihar Kano,


Maigirma Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kaddamar da sabbin babura kirar power bike guda ashirin da biyar (25) wanda aka samarwa hukumar KAROTA karkashin jagorancin shugaban hukumar Hon.
Baffa Babba Dan Agundi domin domin inganta akin hukumar na tabbatar da bin dokokin Hanya.





A jawabin shugaban hukumar ta KAROTA ya shaida cewa an Sami kudin siyan wadannan babura ne ta hanyar ma'aikatan bogi da aka samu inda akayi amfani da kudaden da ake basu wajen siyan baburan.





Maigirma Gwamnan ya hori jami'an hukumar na KAROTA da suyi aiki da wadannan babura cikin natsuwa da kwarewa ya kuma nemi Al'ummar gari da su cigaba da baiwa jami'an hadin kai domin tsare lafiyar su dana ababen hawan su.





Aminu Dahiru, SSA Photography📸
Lahadi, 18 Ga watan Afrilu, 2021





Kalli Hotunan A Qasa:










































0 Response to "Kalli Hotunan Sabbin Baburan Da aka Rabawa 'Yan Karota A Jihar Kano,"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?