
Idan soji ya ci zafinka ko na jama'a, yi kararshi a wadannan lambobi ga hukumar soji
Saturday, 17 April 2021
Comment
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu lambobin wayar salula guda 4, wanda jama'a za su yi amfani da du domin su yi rahotun duk wani jami'in soji da ya ci zarafin ka ko jama'a Kai tsaye zuwa Rundunar soji.
Rundunar ta bukaci jama'a su dauki hoto, murya, ko bidiyon lokacin da abin ke faruwa, kuma a tura a lambobi da aka samar a sanarwar ta WHATSAPP ko TEXT.
Sanarwar ta bukaci a sa daidai waje, rana da lokacin da abin ya faru a aika zuwa lambobi da ke kasa. Kada a kira.
07017222225
09060005290
08099900131
08077444303
Domin kira kai tsaye kawai, a kira 193.
0 Response to "Idan soji ya ci zafinka ko na jama'a, yi kararshi a wadannan lambobi ga hukumar soji"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?