--
Duba Yadda Gurguwa mai tallar piya wata ta sami kyautar Naira miliyan
daya

Duba Yadda Gurguwa mai tallar piya wata ta sami kyautar Naira miliyan daya


Wani bawan Allah mai suna Ugamba Uche Nwosu ya ba wata budurwa gurgu mai tallar piya wata kyautar Naira miliyan daya domin ta fara sana'a.





Idan baku manta ba, hotunan Miss Mary dauke da baho tana tallar piya wata tana amfani da sandar guragu wanda take amfani da shi wajen yin tafiya saboda bata da kafa daya, ya tayar da kura a kafafen sada zumunta.





Wannan lamari ya haifar da musanyar ra'ayi tsakanin al'umma, har Uche ya yanke shawarar canja rayuwar wannan gurguwa da kyautar N1m.
DAGA ISYAKU.COM


Related Posts

0 Response to "Duba Yadda Gurguwa mai tallar piya wata ta sami kyautar Naira miliyan daya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?