--
Duba Jerin adadin mutanen da hare haren 'yan bindiga ya hallaka a
ranakun Asabar, Lahadi, da Litinin, A Najeriya

Duba Jerin adadin mutanen da hare haren 'yan bindiga ya hallaka a ranakun Asabar, Lahadi, da Litinin, A Najeriya


An kashe mutanen ne a jihohi guda biyar na Najeriya sanadiyyar hare-haren 'yan bindiga.





Ranar Asabar 24/APRIL/2021 Ankashe Jami'an tsaro Na Kwastam da 'yan Sanda 11 A Jihar Rivers,





Ankashe Fararen Hula 11 A Garin Geidam Jihar Yobe,





Ranar Lahadi 25/April/2021 Ankashe Sojojin 30 Da kwamandansu, a Garin mainok na jihar borno, sannan Ankashe DPO 1 da 'Yan Sanda 8 a Garin Sakaba na jihar kebbi,





Ranar Litinin Ankashe Sojoji A jihar Rivers,





Mece ce shawararku kan yadda za a inganta tsaro a ƙasar?





Mun Tattaro Muku Daga BBC HAUSA


0 Response to "Duba Jerin adadin mutanen da hare haren 'yan bindiga ya hallaka a ranakun Asabar, Lahadi, da Litinin, A Najeriya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?