
Da duminsa: CBN Ta dakatar da Bankin Nirsal Daga bayar da bashi duba dalili>>>
Tuesday, 6 April 2021
Comment
Babban bankin Najeriya, CBN ya bayyana cewa,ba zai kara baiwa bankin NIRSAL kudi ba a rabawa manoma har sai an warware matsalar basukan da aka bayar a baya.
Hakan na zuwane yayin da ake zargin cewa an tafka rashawa da cin hanci yayin bayar da bashin da aka rika yi a baya.

Peoples gazette ta bayyana cewa ana zargin shugaban bankin, Aliyu Abdulhamid da rashawa da cin hanci sosai, lamarin da shine ya jawo CBN ta dauki wanan mataki.
CBN ya kuma dauki matakin cewa, Dolene bankin NIRSAL ya rika bayar da rahoto kan yanda ya gudanar da ayyukansa duk karshen wata.

MAJIYA: HUTUDOLE
0 Response to "Da duminsa: CBN Ta dakatar da Bankin Nirsal Daga bayar da bashi duba dalili>>>"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?