--
Da duminsa: Ba'a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Duba Sanarwar
Anan>>>

Da duminsa: Ba'a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Duba Sanarwar Anan>>>


Labarin da ke shigowa da duminsa na nuna cewa al'ummar kasar Saudiyya za su cikasa watan Sha'aban yayinda aka gaza ganin jinjirin watan Ramadana a ranar Lahadi. Jaridar Akhbaru Saudiyya ta bayyana wannan sanarwa a shafinta na Tuwita.






0 Response to "Da duminsa: Ba'a ga jinjirin wata a kasar Saudiyya ba, Duba Sanarwar Anan>>>"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?