
Ana Gabda Da buda Baki: Yan ta'addan Boko Haram sun dira garin Geidam,
Friday, 23 April 2021
Comment
Labari da dumisa: Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jihar kuma Sanata mai ci a yanzu, Ibrahim Geidam.
Mazauna garin sun bayyanawa TVCNews cewa yan bindigan sun dira garin ne da yawansu suna harbin kan mai uwa da wabi.
Saurari karin bayani…
Source: Legit
0 Response to "Ana Gabda Da buda Baki: Yan ta'addan Boko Haram sun dira garin Geidam,"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?